Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Majalisar tarayya na dab da amincewa da dokar shaidar samun Digiri ga ‘yan takarar gwamna

Published

on

Rahotanni sun tabbatar da cewar ‘yan majalisun tarraya na dab da amincewa da dokar shaidar samun Digiri ko babbar Difloma ta HND, zama tilas ga duk masu neman takarar zama gwamnonin jihohi da shugabancin kasar nan.

Haka zalika ‘yan Majalisar, na shirin yin doka da za ta yi kwaskwarima ga ayyukan gwamnatocin da suka dangancin Wutar Lantarki, Ruwan sha, Hanyoyi da kuma makarantu, wanda al’umma zasu iya maka gwamnatocin a kotu da zarar basu aiwatar da ayyukan ba.

Kudirin in har ya samu karbuwa da kuma aiwatar dashi zai kawo kwaskwarima ga wani sashen na kundin tsarin mulkin kasar nan na shekarar 1999.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!