Connect with us

Labarai

Majalisar Wakilai ta yi sammaci ga Ministocin Kuɗi da na Noma

Published

on

Majalisar Wakilai  kasar nan ta yi sammacin  Ministocin Kudi da na Noma da   Babban Odita Janar na kasa  don su yi bayani kan kashe kudaden da aka fitar don shirye-shiryen noma tsakanin 2015 da 2025.

Kwamitin wucin gadi na Majalisar Wakilai da ke binciken Tallafin Noma,  ne ya bayar da sammacin a wani zaman sauraron ra’ayin jama’a da aka yi a Abuja .

Kwamitin ya yanke shawarar cewa jami’an ko wakilan da aka nada su bayyana a gaban kwamitin a ranar 3 ga Fabrairu mai kamawa.

‘Kwamitin yayi gargadin cewa rashin cika gayyatar zai jawo takunkumin majalisa bisa ga ikon majalisar dokokin ta kasa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!