Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Makarantu masu zaman kan su dole su bi ka’idojin bude makarantu – NUT

Published

on

Hadaddiyar kungiyar malamai ta kasa ta bukaci  makarantu masu zaman kansu da su bi dokokin da aka shimfida wajen kare dalibai  daga kamuwa daga cutar COVID- 19  ya yin da za’ bude makarantu nan bada jimawa ba.

Shugaban kungiyar ta kasa Nasir Idris ya bayyana hakan wanda ya sami wakilcin sakataren kungiyar Idris Amba ya ce  karamin ministan ilimi  Chukwuemeka Nwajiuba na cewa gwamnatin tarayya na shirye – shiryen gudanar da bikin ranar malamai ta duniya wanda za’a yi a ranar 5 ga watan Okotoba mai kamawa.

A ya yin taron ministan ya sheda cewa a ya yin bikin na bana za’a  tsamo tare da baiwa malaman da suka fi kowa kwazo daga kananan hukumomi dari 774 na fadin kasar nan.

 

 

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!