Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Buhari ya ce an yi wa kudirin dokar ma’aikatar ruwa gurguwar fahimta

Published

on

Gwamnatin tarayya ta yi karin gaske kan sake yin nazarin kudirin dokar da ta kafa ma’aikatar albarkacin ruwa ta shekara ta 2020, ta na mai  cewa ‘yan Najeriya ba su  fahimci inda dokar ta sanya gaba ba,

Ministan yada labarai Alhaji Lai Mohammed ya sanar da hakan a taron manema labarai a Abuja tare da ministan albarkantun ruwa Suleman Adamu gwamnatin tarayya zata tabbatar da an zartar da kudirin dokar saboda cigaban ‘yan Najeriya.

Alhaji Lai Muhammed ya kara da cewar, da yawa daga cikin ‘yan Najeriya sun yi wa kudirin dokar gurguwar fahimta kasancewar bas u karanta kudirin baki day aba.

Adai kwanakin baya ne wasu ‘yan Najeriya da kungiyoyi ksihin al’umma suka yi ta caccakar kudirin dokar ma’aikatar ruwan  bayan da wasu mutane suka caccaki sun ki amincewa da sabuwar dokar ga kafafan yada labarai.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!