Connect with us

Labarai

Mali za ta saki ƴan ta’adda fiye da 100 saboda samun damar kai fetur biranen da ke ƙarƙashin ƴan ta’adda

Published

on

Gwamnatin kasar Mali ta amince ta sakin ƴanta’adda sama da 100 saboda samun damar kai man fetur a wasu biranen da ke ƙarƙashin ƴan ta’adda.

 

Tun cikin watan Satumbar bara ne dai, ƙungiyar ta masu ikrarin jihadi da ta samo asali daga Al-Qaeda ta fara kai hari kan tawagar tankokin mai a Bamako, babban birnin ƙasar.

 

A cewar wani jami’in gwamnati kuma mazaunin Bamako, an saki ƴan ta’adda sama da 100 ne,  a matsayin musayar buɗe hanyoyin da manyan motocin dakon mai da sauran kayayyaki za su wuce wanɗanda masu ikrarin jihadin suka kawo tsaikon wucewar ta su.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!