Connect with us

Labarai

Matatar mai ta Dangote ta rage farashin man Fetur

Published

on

Matatar mai ta Dangote ta sanar da rage farashin fetur daga naira 1,275 zuwa naira 1,200 kan kowace lita.

 

Hakan na nufin an samu saukar farashin da naira saba’in da biyar.

 

A wata sanarwa da kamfanin ya fitar, ya ce saukar farashin ya biyo bayan samun ragin farashin jigilar man.

 

Matatar ta ce wannan sauyin na zuwa ne duk da tashin farashin ɗanyen mai na duniya, wanda ya kai dala ɗari kan kowace ganga.

 

Sai dai masana na ganin matakin zai taimaka wajen rage tsadar man fetur a gidajen mai a fadin Najeriya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!