Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Maulud: Ganduje ya buƙaci ayi addu’ar zaman lafiya

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta taya al’ummar musulmi murnar zagayowar Mauludin Annabi Muhammad (S.A.W).

A wani saƙo da ya aiko wa Freedom Radio, Kwamishinan al’amuran addini na Kano, Dr. Tahar Adamu Baba Impossible ya ce, Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje , na taya musulmi murnar wannan rana.

Ya kuma jinjinawa dukkanin musulmin kasarnan bisa yadda suke nuna ƙauna ga fiyayyen halitta, tare da fatan al’umma zasu dage da addu’oin samun zaman lafia a Kano dama Najeriya baki ɗaya, a tarukan Maulidin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!