Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Muhammadu Sanusi II: Hadin kai tsakanin Nijar da Najeriya zai magance matsalar tsaro

Published

on

Sarkin Kano na goma sha hudu a daular Fulani, Malam Muhammadu Sanusi na biyu, ya nemi al’ummomin kasashen jamhuriyar Nijar da Najeriya da su rika aiki tare wajen ciyar da kasashen biyu gaba.

Malam Muhammadu Sanusi na biyu ya bayyana hakan ne yayin wata ganawa da tashar freedom radio a birnin Yamai na jamhuriyar Nijar, yayin bikin rantsar da sabon shugaban kasa, Bazoum Muhammed.

Ya ce, Najeriya da Nijar ‘yan uwan juna ne akwai alaka ta jini tsakanin al’ummomin kasashen biyu, a don haka, yin aiki tare zai taimaka gaya wajen rage wasu matsaloli da kasashen ke fsukanta, musamman na tsaro da kuma rashin ayyukan yi tsakanin matasa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!