Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mun  cafke matashin da ke iƙirarin sayar da kansa-Ibn Sina

Published

on

Babban kwamandan hukumar Hisba a Kano Shurkh Muhammada Harun Ibn Sina ya ce sun yi  nasarar cafke matashin nan da yake ikirarin sayar da kan sa.

Matashin mai suna Aliyu Idris dan asalin jihar kaduna ne, an cafke shi a ranar 27 ga watan Oktobar 2021

Matashin mai shekaru 26 a duniya a lokacin daya gurfana a gaban Hukumar hisba  ya ce, yazo jihar Kano ne damin ganawa da mawaƙin nan Naziru Sarkin Waƙa sai dai bai samu ganawa da shi ba tsawon kwanani.

Inda yayi ta yawo a cikin Kano har guzurin sa ya ƙare hakan ta sa ya fara tunanin yadda zai yi ya koma gida.

Kwatsam sai yaje kasuwar kwari yana neman dako amma be samu ba, abinda ya sa ya yanke hukuncin sayar da kansa a farashin daya kai Naira miliyan 20.

Sai dai tuni natashin ya janye mudirin  sayar da kan na sa bayan da hukamar Hisba tai masa nasiha.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!