Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mun ceci rayuka da dama a watan jiya na Faburairu- Hukumar kashe gobara

Published

on

Hukumar kashe gobar ta jihar Kano, ta ce ta samu nasarar tseratar da rayuka 46 tare da dukiya ta fiye da Naira miliyan 95, bayan da mutane 8 suka mutu tare da yin asarar dukiya sama da Naira miliyan 3.

 

Jami’in hulda da jama’a na hukumar Saminu Yusuf Abdullahi, ne ya sanar da hakan yayin zantawar sa da Freedom Radio a daren jiya Juma’a.

 

Ya kara da cewa, hukumar ta samu nasarar ne a aikace-aikace da ta gudanar a watan da muka yi bankwana da shi na Faburairu.

 

 

 

 

*

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!