Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mun shirya tsaf wajen tunkarar zaben gwamnoni- INEC

Published

on

Shugaban hukumar zaɓe ta Nijeriya INEC Farfesa Mahmood Yakubu, ya tabbatar da cewa za a yi amfani da na’urar BVAS a zaɓen gwamnoni da na ‘yan majalisar dokokin jihohi da ke tafe a makon gobe.

Farfesa Mahmood Yakubu, ya tabbatar da hakan ne a ranar Asabar, yayin ganawa da kwamishinonin hukumar zaɓe na jihohi a shalkwatar hukumar da ke Abuja.

Ya ce, za a yi amfani da na’urar BVAS a zaɓen, kuma ana sake duba na’urorin domin kauce wa matsalolin da suka bayar, a wasu wuraren a zaɓen makon da ya gabata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!