Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mun fara nazartar dokokin mu – NLC

Published

on

Ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa NLC ta ce, ta fara aikin nazartar dokokin ƙungiyar a fadin ƙasar nan.

Shugaban sashen bincike na ƙungiyar NLC Dakta Onoho’Omhen Ebhohinhen ne ya bayyana hakan, yayin wani taron tattaunawa kan fito da sabbin dabarun inganta ayyukan su.

Ya ce, sake nazartar dokokin ƙungiyar zai ba da dama wajen yin tafiya kafaɗa da kafaɗa da dokokin ƙungiyar ƙwadago ta Duniya ILO.

Dakta Onoho’Omhen ya kuma ce, an tsara nazarta dokokin ne ta hanyayo uku, musamman ma tattaunawa da masu ruwa da tsaki don daidaita dokokin da na ƙungiyar NLC ta duniya.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!