Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Mutane sama da dubu 65 sun kamu da kwalara cikin kwanaki 5 a kasar nan – NCDC

Published

on

Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa ta ƙasa NCDC ta ce mutane 65,145 ne suka kamu da cutar kwalara a jihohin 23 cikin kwanaki biyar.

Hukumar ta ce cikin wannan adadi mutane dubu 2,141 ne suka mutu sanadiyyar cutar.

A cewar rahoton na NCDC jihar Bauchi na da mutane 855 sai Katsina mai 396 inda jihar Kano ta ke da 306 waɗanda suka kamu da cutar kwalara.

Sauran jihohin sun hadar da jihar Yobe mai mutane 162, sai Zamfara 80 sai Neja mai mutane 78 inda Borno ta ke da 67.

Sauran su ne, Sokoto 45, Kaduna 41, Gombe 21 Abuja 18, Kebbi 17, Adamawa 15, Taraba 13 Nasarawa 10, Plateau 2 sai Jigawa 1.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!