Connect with us

Labarai

Mun kafa kwamitin duba iftila’i a Najeriya – Sadiya Farouq

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ce ta kafa kwamitin da zai rika duba yawan afukar iftila’i da samar da hanyoyin rage afukawarsa a fadin kasar nan.

Ministar  kula da al’amuran jin kai da kare  afukar iftila’I,  Hajiya Sadiya Umar Farouq ce ta bayyana hakan lokacin da take jawabi ga mambobin kwamitin jiya a birin tarayya Abuja.

Sadiya Umar Farouq ta ce samar da kwamitin zai taimaka wajen kula da abubuwan da ke haifar da Ifti’lan dake afkuwa a kasar nan musamman matsalar ambaliyar ruwa.

An daura auren Sadiya Farouq da Air Marshal Sadiq Abubakar

Wadanda suka nemi N-Power sun kai miliyan 4

Hadakar kwamitin da Ministan ta kafa, sun hadar da ma’aikata a hukumar kula da al’amuran jin kai da kare afkuwar iftila’I da ma’aikata a ma’akatar  samar da ruwan sha da ma’aikatar Gona sai  ma’aikatar Muhali da ma’aikatar yada labarai. Da dai sauransu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv

Now Streaming

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!