Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zabe : Dan Najeriya na neman kujerar gwamna a Amurka

Published

on

Wani dan Najeriya mazaunin kasar Amurka Austin Chenge, ya shiga  sahun  ‘yan takarar neman zama Gwamnan a jihar Michigan dake kasar Amurka.

A wata sanarwa da shugaban sashen yada labarai da hulda da jama’a na hukumar ‘yan kasar nan mazauna kasashen ketare ta NidCOM, Abdul-Rahman Balogun,ya fitar ta sanar da cewar Chenge dan asalin jihar Benue zai fafata da dan majalisa Lamar Smith, a karkashin jam’iyyar Republican.

Jaridar THE NATION wacce ta wallafa labarin ta ruwaito cewa  Austin Chenge,  Mai shekarun 34,  ya bayyana niyyar sa ta tsayawa takara ta neman zama gwamnan na jihar Michigan a watan Maris da ya gabata a karkashin jam’iyyar ta Republican.

Siyasar Kano: Mahangar masana kan zaben kananan hukumomi

Kwankwaso ne sirrin nasarar lashe zaben Edo – Sulaiman Mai Kasuwa Rano

Chenge, wanda yake Sojan kasar ta Amurka ne ya yi karatun lauya a Jami’ar Birmingham dake kasar Ingila.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!