Connect with us

Labarai

Mun kama kwayoyin maye sama da na biliyan Talati – NDLEA

Published

on

Hukumar kula da hana shan miyagun kwayoyi ta kasa wato NDLEA ta sami nasara kama hodar kokain a tashar jirgin ruwa dake Tincan a jihar Lagos wanda ta kai kimanin naira biliyan talatin da biyu.

 

Kwamandan hukumar dake kula da tashar Tincan Sumaila Ethan ya bayyana haka ta cikin wata sanarwa da ya rabawa manema labarai a Abuja.

 

Ethan yace hukumar na cigaba da kokari wajan yakar masu safara miyagun kwayoyi sakamakon nasarori da ta samu a kwanakin nan na yawan kama miyagun kwayoyi da masu safara su.

 

Ya kara da cewa jirgin ruwan da dauko hodar cocain daga kasar Brazil ya shigo cikin kasar nan.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!