Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mun kama masu yi mana ɓarna- KASCO

Published

on

Kamfanin samar da kayan aikin gona na jihar Kano KASCO, ya mika ma’ikatansa biyu ga rundunar yan sanda sakamakon kama su da laifin fasa ma’ajiyar kaya tare da yin sata.

Mataimakin shugaban kamfanin Aminu Aminu Mai Famfo, ne ya bayyana hakan yayin zantawa da manema labarai.

Mai Famfo ya kuma ce har yanzu bamu kai ga gama gano kayan da suka duka ba.

Inda yace zasu cigaba da bincike domin gano adadin kayan da kuma kimanin ya san kudin su.

Aminu Aminu Mai Famfo ya kuma ja hankali sauran maikata kamfani ka su zama masu gaskiya d rikon Amana.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!