Labarai
Mun kammala gyaran matatun ruwa sama da 20 a jihar Kano-Garba Bichi
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ta kammala gyaran matatun ruwa sama da 20 a sassa daban-daban a kananan hukumomi 44.
Wannan dai ya biyo bayan korafe-korafen da al’umma ke yi na rashin samun wadatattcen ruwa sha, musamman a lunguna da karkara.
Injiniya Garba Ahmad Bichi shi ne shugaban hukumar samar da ruwan sha a nan Kano ga kuma karin bayanin da ya yiwa Freedom Radio kan wannan matsala.
Inda yace sun samar da isasshen ruwa a ciki da wajen jihar Kano.
Ya kara da cewa gwmanati Kano na kashe makudan kudade wajen samar da ruwan mussaman wajen siyan man dizal da zai samar da ruwan da kuma
Injiniya Garba Ahmad Bichi Kenan shugaban hukumar samar da ruwan sha a nan Kano.
SSM/MSH
You must be logged in to post a comment Login