Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mun Haramta fitar da abinci zuwa wasu jihohi -Gwamnatin Neja

Published

on

Gwmanati jihar Neja ta haramta fitar da duk wani amfanin gona da aka shuka a jihar zuwa wasu jihohi.

 

Gwamna jihar Muhammad Umar Bago ne ya bayyana, yana mai nuna damuwa da tsadar rayuwa da kuma matslar tsaro da kasar ne ke fuskanta.

 

AbdulNasir Turawa Yola masanin tattalin arziki ne a jami’ar tarraya dake Dutsen jihar Jigawa ya bayyana tasirin da hakan zai ga tattalin arziki jihar dama kasa baki daya.

 

Inda yace wannan ba abune da zai kawo gyra ba illa kawai ya kara tabarbara tattalin arziki da kuma jefa al’umma cikin mawuyacin hali.

 

Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya umarci ma’aikatar Gona ta rabawa yan kasa abinci da ya kai kimanin Tan dubu Arba’in da biyu da ya haɗar da Masara Gero da sauransu.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!