Connect with us

Labaran Wasanni

Mun kashe miliyoyin naira wajen gyaran filayen wasa – Kwamishina

Published

on

Gwamnatin jihar Katsina ta ce ta kashe kudi fiye da naira miliyan 175 wajen gyaran filayen wasanni guda biyu a jihar.

Kwamishinan wasanni na jihar Sani Danlami ne ya bayyana hakan yayin da yake zaiyana aiyuka da cigaban da ma’aikatar wasanni ta kawo.

Danladi ya kuma ce, an kashe sama da naira miliyan 111 wajen yin kwaskwarima tare da daga likafar babban filin wasa na karamar hukumar Malumfashi, inda aka kashe fiye da naira miliyan 62 wajen karishe ginin filin wasanni a cikin garin Katsina.

“Mun gudanar da wadannan aiyukan ne don bunkasa harkokin wasanni don amfanin matasa a jihar nan,“ a cewar kwamishinan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 334,910 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!