Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Muna goyon bayan mulki ya koma kudu – Inji Sanatoci da Ƴan majalisun PDP

Published

on

Ƴan majalisar dattijai da takwarorinsu na wakilai ƴaƴan jam’iyar PDP sun ce suna goyon bayan kalaman da gwamnonin kudancin ƙasar nan su ka yi na cewa, mulki ya koma yankin kudu a shekarar 2023.

Mambobin majalisar dokokin tarayyar waɗanda suka fito daga jam’iyar PDP sun bayyana hakan ne yayin wani taron manema labarai da suka gudanar jiya a Abuja.

Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattijai Sanata Eyinnaya Abaribe shine ya karanta takardar bayan taro a madadin takwarorinsa sanatoci da ƴan majalisar wakilkai ƴan jam’iyar ta PDP.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!