Budurwar nan Zahra Mansur da a kwanakin baya labarinta ya karaɗe kafafen sada zumunta kan amfani da sunanta ana amshe kuɗaɗen mutane, ta yiwa Freedom Radio bayanin haƙiƙanin abin da ya faru.
Zahran ta kuma bayyana halin da ta shiga sanadiyyar lamarin.
Ga cikakkiyar tattaunawar.
You must be logged in to post a comment Login