Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Najeriya ce ƙasa ta 4 a yaƙi da cutar corona a duniya – WHO

Published

on

Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce Najeriya tana mataki na hudu a ƙasashen duniya da suke yaƙi da annobar corona.

Wakilin WHO a Najeriya Dakta Walter Mulombo ne ya bayyana hakan a wajen karɓar rigakafin corona samfurin Johnson and Johnson kimanin 177,600 da suka karaso Abuja.

A kalla rigakafin miliyan 1 da dubu 173, da 132 ne suka fara isaowa, cikin rigakafi miliyan 28 da dubu ɗari 8 da bankin hada-hadar kasuwanci a tsakanin ƙasashen Afrika ya fara aikowa da su zuwa kasar nan.

A cewar WHO wannan ne ya bai wa Najeriya damar zuwa mataki na 4 na ƙasashen da suka fi yaƙi da cutar corona a faɗin Duniya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!