Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Najeriya ta samu Naira biliyan 300 daga tashohin jiragen ruwa – NPA

Published

on

Hukumar Tashoshin Jiragen Ruwa ta Najeriya (NPA) ta samar da sama da Naira biliyan 300 daga kudaden harajin da jiragen ruwa ke biya.

Hukumar ta yi nasarar tattara kudaden ne daga watan Janairun 2020 zuwa watan Yulin 2021.

A sakamakon binciken da jaridar The Nation ta gudanar ya nuna cewa, NPA na samar da sama da dala miliyan 200 a kowace shekara daga kudaden harajin jiragen ruwa da ake karba.

Ta cikin wata takardar yarjejeniya da hukumar ta sanya wa hannu a shekarar 2005, an sa ran hukumar za ta samar da sama da dala miliyan 124 daga kudaden da ake karbar na jiragen ruwan wadanda aka yi hasashen ajiye sama da kaso 70 na kudaden.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!