Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Kudaden da ake kashewa wajen shigo da kayayyakin abinci ya karu da kaso 23 – CBN

Published

on

Canjin kudaden kasashen waje da Babban Bankin Najeriya CBN ke bayarwa wajen shigowa da kayayyakin abinci ya karu da kaso 23.81 da ya kai Dala biliyan 1 da miliyan 4 a watanni shidan farkon shekarar 2021.

A dadin ya karu ne idan aka kwatanta da na shekarar 2020 inda ya lashe sama da Dala miliyan 840 kasa da dala biliyan 1 na shakarar 2019.

Ko da yake a watan Satumbar 2020 shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba wa Babban Bankin CBN umarnin dakatar da bada canjin kudaden don shigo da kayayyaki.

Buhari ya bayar da umarnin ne a wani taron dabarun samar da wadatatcen abinci a kasar nan da ya gudana a fadar shugaban kasa.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!