Connect with us

Labarai

Bani da shirin takara a 2023 – Osibanjo

Published

on

Mataimakin Shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osibanjo ya ce, bashi da hannu kan rahotannin da ake yaɗawa na cewa ya fito takarar shugaban ƙasa a zaɓe mai zuwa.

Osinbajo ya bayyana hakan ne, a wata sanarwa ta hannu mai magana da yawunsa Laolu Akande, lokacin da yake martani kan wasu hotunansa, da suka karaɗe Kano a ƙarshen mako.

Sanarwar ta ce, a yanzu Farfesa Osinbajo ya mayar da hankali ne kacokan, wajen ganin Gwamnati ta magance matsalolin tsaron da Najeriya ke fuskanta, tare da bunƙasa tattalin arziƙin ƙasar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!