Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

NAPPS ta amince da rage kaso 25 na kudin makaranta

Published

on

kungiyar makarantu masu zaman kansu ta kasa reshen Jihar Kano NAPPS ta amince da rage kaso 25 na kudin makarantar dalibai a zango na 3.

 

Shugaban kungiyar Muhammad Adamu ya bayyana hakan yayin taron manema labarai.

 

Ya ce, amincewarsu ta biyo bayan tabbatar da an ci gaba da koyar da dalibai karatu da kuma la’akari da matsin tattalin arziki.

 

Muhammad Adamu ya bada tabbacin cewa, za su bi hanyoyin daya dace don ganin ‘ya’yan kungiyar sun bi wannan umarni.

 

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!