Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Limamai na da gagarumar gudumawa wajen kawo karshen shaye-shaye – Majalisar Malamai

Published

on

Shugaban majalisar malamai na shiyyar Arewa maso yamma Malam Ibrahim Khalil ya ce limamai na da rawar takawa wajen wajen wa’azantar da matasa illar shaye-shaye.

 

Malam Ibrahim Khalil ya ja hankalin Limamai dasu zage damtse wajen wayar da kan al’umma kan illar shaye shayen miyagun kwayoyi.

 

Malamin ya bayyana hakan ne yayin taron karawa Juna sani wanda kungiyar yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi ta (LESPADA) ta shirya a nan Kano.

 

Shugaban majalisar ta Malamai, ya ce kamata iyaye su rka saurarar koken yaran su musamman bangaren bukatunsu na yau da kullum don kaucewa fadawarsu cikin ta’ammali da kayan maye.

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!