Connect with us

Labarai

Navy: fito da sababbun dabaru za su magance matsalar tsaro a Najeriya-Ganduje

Published

on

Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce dole sai jami’an sojin ruwan Najeriya sun kara fito da sababbun dabarun tsaro wajen magance matsalar a Najeriya.

Gwamnan na Kano ya bayyana hakan ne yayin da yake kaddamar da bude taron rundunar sojin ruwan Najeriya yau Alhamis 2 ga watan Satumbar shekarar 2021 a babban dakin taro na Coronation dake gidan Gwamnatin Kano.

Zamu kara himma wajen ciyar da tattalin arzkin Najeriya gaba -Navy

Abdullahi Umar Ganduje ya kuma jinjinawa jami’an sojin ruwan kan kokarin da suke na magance matsalolin tsaro a Najeriya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!