Connect with us

Labarai

NDLEA ta cafke Kwayoyi na fiye da Biliyan 1

Published

on

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA, ta kama miyagun kwayoyi da tabar Wiwi da kudinsu ya haura naira Biliyan daya.

Hukumar ta bayyana hakan ne ta cikin wata sanarwa da ta fitar.

NDLEA, ta ce ta samu nasarar ne a jihohin Lagos da Kano da Jigawa.

Haka kuma ta kara da cewa, cikin mutanen da ta kama har da wasu mata ‘yan kasar waje su uku.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!