Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

NDLEA ta kama ƙwayoyin maye na naira biliyan 100 cikin wata 9

Published

on

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta ce ta kwace miyagun kwayoyi da kudinsu ya kai naira biliyan 100 daga watan janairun bana zuwa Agustan jiya.

Shugaban sashen yada labarai na hukumar Femi Babafemi ne ya tabbatar da hakan ga manema labarai a Abuja.

Babafemi ya ce sun kama mutane masu safarar kwayoyin kimanin dubu takwas da dari shida da talatin da hudu, daga ckinsu akwai maza maza 6,461, da kuma mata 547.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!