Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ndume ya nemi Buhari ya yi bayani kan matakin da zai dauka akan ‘yansanda

Published

on

Shugaban kwamitin kula da harkokin soji na majalisar dattijai Sanata Ali Ndume ya bukaci shugaba Muhammadu Buhari da ya yiwa al’ummar kasar nan bayani kan matakan da yake shirin dauka na jami’an ‘yan sandan kasar nan.

Dan majalisar ya yi kiran ne a zaman da majalisar dattajan tayi a ranar Talatar da ta gabata, wanda majalisar ta bukaci shugaba Buhari da yayiwa al’ummar kasar nan jawabi kan halin da ake ciki.

Sanata Ndume ya kara da cewa duba da yanayin da ake ciki na kara ta’azzarar zanga-zangar akwai bukatar shugaba Buhari ya dau matakan da suka kamata don kawo karshen lamarin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!