Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Ni ba tarbiyya nake koyarwa ba, kuɗi nake nema – Sadiq Sani Sadiq

Published

on

Jarumin fina-finan Hausa Sadik Sani Sadik ya caccaki masu cewa ƴan film suna koyar da tarbiyya.

Sadik ya ce, tarbiyya tun daga gida ake yinta saboda haka shi ba tarbiyya ya zo koyarwa ba kuɗi yazo nema.

Jarumin ya kuma jaddada maganar da ya yi a watan da ya gabata ta cewa, yana fatan ya mutu yana film, yana mai cewa, ko kaɗan bai yi nadamar faɗin hakan ba.

Meye ra’ayinku a kai?

Ku kalli cikakkiyar tattaunawarsa da Amina Gambo Adam a shirin Daga Kannywood na Freedom Radio.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!