Labarai
NiMet ta yi hasashen fuskantar kura da tsawa was sassan Najeriya

Hukumar kula da yanayi ta Najeriya NiMet ta yi hasashen samun kura da tsawa a sassa daban-daban na kasar daga yau Litinin zuwa Laraba, inda ta gargadi mutane da su kasance cikin shiri da kuma daukar matakan kariya.
Hakan na cikin wata sanarwa da hukumar ta wallafa a shafin ta na x da yammcin jiha Lahadi.
Cikin jihohin da Hukumar ta yi hasashen za su fuskanci wannan yanayi sun hadar Katsina da Kano da Jigawa da Yobe da Borno, da kuma wasu sassan jihar Kaduna.
You must be logged in to post a comment Login