Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Nuno Espirito Santo ya zama sabon mai horar da Tottenham

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Tottenham ta nada Nuno Espirito Santo a matsayin sabon mai horarwa.

Nuno dan kasar Portugal ya bar kungiyar kwallon kafa ta Wolverhampton Wanderers da yake jagoranta a karshen kakar wasan da ta gabata.

Wolverhampton Wanderers ta samu damar zuwa gasar Firimiya League a shekarar 2018 bayan shafe shekaru shida ba tare da zuwa gasar ba, kuma suka riƙe matsayin su na kasancewa a saman tebirin gasar tsawon shekaru uku karkashin jagorancin Nuno.

“Idan kuna da tawaga mai inganci da hazaka, muna so mu sanya magoya bayanmu yin alfahari da jin dadi,” in ji Nuno.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!