Connect with us

Kiwon Lafiya

OSUN:kotu ta karyata ikrarin jam’iyyar PDP

Published

on

Kotun daukaka kara ta karya ta ikirarin da jam’iyyar PDP ke yi cewa mai shari’a  Joseph Oyewole na cikin alkalan 3 da za su saurari hukuncin kara takarar gwamnan jihar Osun.

Mai Magana da yawun kotun Sa’adatu Musa Kachalla ta ce mai shari’ar Oyewole bai taba zama manba a kotun dauka karar ba.

Sa’adatu Kachalla ta kuma bayyana cewa jam’iyyar PDP bata kayauta wa mai shari’a Oyewole ba, kan cewa an sanya cikin kunshin alkalan da za su daurari karar.

Haka zalika mai shari’a Oyewole shi ne alkalin kotun daukaka kara ta ynkin jihar Enugu, wace an kirkiru ta ne daga jihar Osun.

A don hakan kotun daukaka karar ta nemi jama’a su yi watsi da ikirarin da jam’iyyar PDP ke yi kan batun.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 340,747 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!