Connect with us

Kiwon Lafiya

Saurari shirin Indaranka na jiya Litinin 22-04-2019

Published

on

Acikin shirin Indaranka na jiya Litinin 22-04-2019 kunji cewar

Hukumar Hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta gargadi matafiya da suyi hattara wajen tafiya da jakunkunansu saboda kaucewa dana sani.

Wasu mata da maza sunyi zanga zangar nuna kin amincewarsu da sayar da wani bangaren makabarta.

An cafke wasu matasa da mallakar wasu bindigogi.

Download Now

Ayi sauraro lafiya.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 340,280 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!