

Wani mummun rikici da ya kaure tsakanin Fulani da Manoma a garin Mai Gamji da ke yankin karamar hukumar Dambatta a jihar Kano. Rahotonni sun tabbatar...
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta sake gurfanar da mutumin nan Husseini Ismaila wanda ake wa lakabi da ‘Maitangaran’ a gaban kotun tarayya da ke...
Akalla wasu ‘yan gudun hijira uku ne suka mutu, sannan sama da gidaje 1000 suka kone bayan da gobara ta tashi a sansanin ‘yan gudun hijira...
Hukumar hana fasaƙwauri ta Nijeriya Kwastam, ta ce, ta yi asarar sama da Naira tiriliyan 1 da biliyan 3 a bana sakamakon rangwame da gwamnatin tsohon...
Ƙungiyoyin kwadago a Nijeriya NLC da TUC sun bukaci a kori kwamandan da ya jagoranci cin zarfin shugaban kungiyarsu daga aikin ɗan sanda. Kungiyoyin sun bukaci...
Kotun daukaka kara ta sanya Ranar juma’a 17 ga watan Nuwamba, 2023 da karfe gome na safe a matsayin rana da lokacin da zata yanke hukunci...
Danna adireshin da ke kasa domin kallon cikakken shirin. https://www.youtube.com/watch?v=wVKqoNgQc78
“Ban yi wani bidiyon Badala ba, mummunar fahimta aka yi mun, amma fadakarwa na yi”, cewar dakataccen jarumi Sahir Abdul. Danna adireshin kasa domin kallon...
Ƙungiyoyin ƙwadago na Nijeriya na NLC da TUC, sun janye yajin aikin gama gari da suka fara a jiya Talata. Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa, ƙungiyoyin...
Ma’aikatar Ilimi ta jihar Kano, ta dakatar da rubuta jarrabawar Qualifying ta bana da aka shirya fara wa yau Talata 14 ga watan Nuwamba. A cewar...