

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta rarraba kayan zabe zuwa kananan hukumomi 21 na jihar Anambra, a kokarinta na fara shirin gudanar da...
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, ya bayyana cewa Najeriya ta na rasa fiye da dala biliyan hamsin da shida a duk shekara sakamakon matsalar rashin abinci...
Hukumar kula tare da dakile cutuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC, ta tabbatar da mutuwar mutume 176 sakamakon cutar zazzaɓin Lassa a jihohi 21 cikin watanni...
A daran ranar Alhamis din makon nan ne Gobara ta tashin a gidan Mai na Al-Ihsan da ke kan titin Sharada, a Kano. Gobarar ta tashi...
Babban hafsan sojin saman Najeriya, Air Marshal Sunday Aneke, ya bayar da umarni ga kwamandojin da ke lura da jiragen yaƙi su tsananta hare-hare kan maɓoyar...
Gwamnatin Nariya ta ce jami’an tsaro sun samu nasarar kashe yan ta’adda 592 a jihar Borno daga watan Maris zuwa Nuwamban bana. Ministan yada labarai, Mohammed...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da dokoki guda biyu da suka shafi inganta harkokin lafiya a jihar, bayan da suka tsallake karatu na biyu. Dokar...
Lauyan kare hakkin dan Adam, Femi Falana mai shaidar ƙwarewa a fannin aikin lauya ta SAN, ya zargi shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump, da yin kalaman...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ta na da kwarin gwiwa na kammala aiyyukan Titunan kilomita biyar da ke fadin jihar nan kafin cikar wa’adin watan Disamba...
Hukumar kula da gasa da kare hakkin masu siyan kayayyaki ta tarayya FCCPC, ta kulle wasu shaguna da kuma manyan rumbunan adana kaya wadanda ke makare...