

Rundunar Sojin Saman Najeriya ta sanar da fara shirin daukar sabbin ma’aikata na bana, ga matasan kasar nan masu sha’awar shiga rundunar a matsayin masu sana’a...
Kamfanin Mai na kasa , NNPCL ya ce ya miƙa wa Asusun Tarayya na ƙasar nan sama da naira tiriliyan 7, tsakanin watan Janairu da Yuli...
Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta tura jami’ai 250 zuwa kananan hukumomin da ke kan iyakar jihar, domin karfafa tsaro da dakile matsalolin rashin tsaro. ...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC, ta ce adadin mutanen da suka mutu sakamakon cutar zazzabin Lassa a Najeriya ya kai 252, yayin da...
Shugaban Iran, Masoud Pezeshkian, ya ce ƙasarsa za ta koma aiwatar da yarjejeniyar Islamabad nan take idan Amurka ta koma cika alƙawuran da ta ɗauka a...
Gwamnan jihar Kano Alhaji Kabir Yusif ya bukaci al’ummar musulmi da su yi amfani da ranar Takutaha wajen yin koyi da kyawawan halayen Annabi Muhammad Sallallahu-alaihi...
Hukumar hana fataucin mutane ta Najeriya NAPTIP, ta ce, ta ceto yara sama da 180 da aka yi safararsu daga jihohin Kaduna, Anambra, Benue, Nasarawa da...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najriya EFCC, ta ce, ta sallami ma’aikatan ta sama da guda arba’in da aka samu da karbar cin...
Da safiyar yau Talata ne aka yi jana’izar Injiniya Kamal Muhammad Jamil Fagge, wanda ya kasance guda daga cikin ma’aikacin Freedom Radio Kano. A wayewar...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NDC, Peter Obi, ya ce ‘yan siyasa da rashin kyakkyawan shugabanci ne ke haddasa manyan matsalolin da kasar nan ke...