

Wasu ’yan bindiga sun kashe shugaban jam’iyyar APC na Karamar Hukumar Dekina a Jihar Kogi, Ishaq Yunusa, tare da yin garkuwa da wani mutum da ke...
Rundunar sojin kasar nan ta ce dakarunta sun lalata wani sansanin ’yan ta’adda a yankin Kopre, da ke Karamar Hukumar Hong a Jihar Adamawa. Rundunar ta...
Hukumar Karɓar Korafe-Korafe da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Kano ta fara bincike tare da kama wani mutum, Adam Aliyu Yahaya, da ake zarginsa...
Gwamnatin jihar Kano ta ce tana sa ran dawo da ruwan famfo a cikin birnin Kano kafin ƙarshen wannan shekara. Kwamishinan Muhalli, Ruwa da Sauyin Yanayi...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na 2027 a ƙarƙashin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, ya ce zai sake buɗe iyakokin...
Gwamnatin Jihar Niger ta ce har yanzu ba ta samu wata hanyar tuntubar wadanda suka sace masu ibada a jihar ba, kwanaki shida bayan harin da...
Ɗan takarar kujerar majalisar Sanatan Kano ta tsakiya na Jam’iyyar PRP a zaɓen shekerar 2027 da ke tafe Alhaji Najib Hamza, ya sanar da janyewa daga...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya ƙalubalanci gwamnatin tarayya da ta bayyana wa ’yan Najeriya yadda aka kashe kuɗaɗen da aka samu daga cire tallafin...
Shugaban Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya EFCC, Ola Olukoyede, ya ce hukumar za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin kotu da ya soke...
Kwamitin tuntuɓa da Shawarwari na Ƙasa kan harkokin Ƙididdiga, ya fara gudanar da Taron mambobinsa na kwanaki biyu a nan Kano. Taron wanda aka yi...