

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf zai koma jam’iyyar APC, mai mulkin kasa a gobe Litinin 26 ga watan Janairun 2026. A ranar Juma’a ne gwamnan...
Kwamishinan Kimiyya, Fasaha da Kirkire-kirkire na Jihar Kano, Yusuf Ibrahim Kofarmata, ya yi murabus daga mukaminsa nan take, yana danganta matakin da yanayin rikicin siyasa da...
Gwamnatin Jihar Kano ta gargadi magoya bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf da su daina cin mutunci ko sukar jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, tana mai...
Tsohon ministan shari’a kuma babban lauyan gwamnatin tarayya, Abubakar Malami (SAN), ya zargi hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) da wasu ayyuka da ya ce suna...
Jam’iyyar NNPP ta soki matakin da gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ɗauka na ficewa daga jam’iyyar, inda ta bayyana matakin a matsayin rashin...
Hukumar tsaron Civil Defence a Jihar Bauchi ta kama wata babbar mota da ke ɗauke da layukan dogon jirgin kasa da ake zargin an sato, tare...
Shugabancin Karamar Hukumar Dala, ya haramta duk wani wasa a lokacin bukukuwan aure, da kuma kidan gangi a fadin karamar hukumar, sakamakon yadda wasu ke fakewa...
Rundunar tsaro ta Neighbourhood Watch Corps, watau Rundunar Kula da Unguwanni ta Jihar Kano, ta ja hankalin al’umma da su kasance masu sanya ido tare da...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya umarci Kwamishinan Shari’a na jihar da a gaggauta ɗaukar matakin shari’a kan duk waɗanda ake zargi da hannu...
Rundunar yan Sandan kasar nan ta tabbatar da cewa rahoton sace mutane a Kurmin Wali a karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna gaskiya ne. Hakan na...