

Rundunar tsaro ta Civil Defence ta kama mutane 6 da ake zargi da lalata bututu tare da satar man fetur a yankin Pagada da ke a...
Hukumar Tsaro da Kare Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC) reshen jihar Adamawa ta kama dalibai 10 da ake zargin sun karya dokar hana bikin kammala sakandare...
Hukumar Lura da Ingancin Abinci da Magunguna ta Najeriya NAFDAC, ta fara wani samame a faɗin kasar nan domin tabbatar da cikakken aiwatar da haramcin sayar...
Gwamnatin Jihar Kano ta raba tallafin kuɗi sama da Naira miliyan 55 da dubu dari takwas ga masu ƙananan sana’o’i da masu tallace-tallace a kan tituna...
Hukumar Kula da Ka’idojin Muhalli ta Tarayya, NESREA, ta fara gudanar da bincike kan wani zargin zubewar sinadari mai haɗari da ya faru a kan babbar...
Jam’iyyar NDC reshen Jihar Kano ta yi Allah-wadai da kalaman da Jafar Jafar ya yi kan Shugaban Jam’iyyar NDC na Jihar Kano, Hon. Husaini Isah Mai...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta yi gargaɗi ga ɗaliban da ke shirin kammala karatunsu na makarantun sakandare a cikin makon nan da su guji aikata...
Shugaban Ƙasar Amurka, Donald Trump, ya yaba wa shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu bisa matakan da ya ke ɗauka na yaƙi da ta’addanci da magance matsalolin...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da kafa hukumar samar da tashar wutar lantarki mai zaman kanta a jihar. Majalisar ta amince da kafa hukumar ne...
Kotun Tafi-da-gidanka ta Hukumar Kwashe Shara ta Kano REMASAB, ta hukunta reshen First Bank, Rufaidah Yoghurt da wasu wuraren kasuwanci biyar kan karya dokokin tsaftar muhalli....