

Ƙungiyoyin kwadago a Nijeriya NLC da TUC sun bukaci a kori kwamandan da ya jagoranci cin zarfin shugaban kungiyarsu daga aikin ɗan sanda. Kungiyoyin sun bukaci...
Kotun daukaka kara ta sanya Ranar juma’a 17 ga watan Nuwamba, 2023 da karfe gome na safe a matsayin rana da lokacin da zata yanke hukunci...
Danna adireshin da ke kasa domin kallon cikakken shirin. https://www.youtube.com/watch?v=wVKqoNgQc78
“Ban yi wani bidiyon Badala ba, mummunar fahimta aka yi mun, amma fadakarwa na yi”, cewar dakataccen jarumi Sahir Abdul. Danna adireshin kasa domin kallon...
Ƙungiyoyin ƙwadago na Nijeriya na NLC da TUC, sun janye yajin aikin gama gari da suka fara a jiya Talata. Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa, ƙungiyoyin...
Ma’aikatar Ilimi ta jihar Kano, ta dakatar da rubuta jarrabawar Qualifying ta bana da aka shirya fara wa yau Talata 14 ga watan Nuwamba. A cewar...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da rabon kayan abinci ga jami’an tsaro da suke aiki a jihar. Gwamnatin ta kuma ce, za ta ci gaba da...
Hukumar Tace Fina-finai ta Kano ta dakatar da Jarumi Abdul Saheer da aka fi sani da Malam Ali Kwana Casa’in daga Fina-finan Hausa har tsahon Shekaru...
Shugaban kasuwar ƙofar Wambai Alhaji Nasihu Ahmad Garba (Wali Ɗan China) ya ce zai bi duk wata hanya wajen ganin ya zamanantar da harkar kasuwancin kasuwar...
Mai bai wa shugaban Kasar Nijeriya shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya ce ansamar da ingantaccen tsaro ga jihohin Kogi, Beyalsa da kuma Imo a...