Rundunar yan sandan jihar Bauchi, ta kama wasu matasa da ta ke zargin su da satar Babur kirar Boxer a garin Tenti Babba da ke jihar...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci Gwamnatin Tarayya da ta sakar mata kasonta na rarar kudade daga tsarin iskar Gas na kasa NLNG na tsawon shekaru 25...
Majalisar dokokin Kano tace ta amince da mutane bakwai da gwamna Abba Kabir Yusif ya aike domin tantancewa ya naɗa su a matsayin kwamishinoni Kuma ƴan...
Gwamnan jihar Kano ya sake aikewa da ƙarin sunan Kwamishina guda ɗaya cikin guda shida da aka aikewa majalisar dokokin kano a jiya Litinin. Da yake...
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusif ya aikewa majalisar dokokin Kano da sunayen mutane 6 domin ta amince masa ya naɗa su a matsayin kwamishinoni a jihar...
Kungiyar tarayyar Turai EU, ta amince da sanya sabbin takunkumai ga kasar Rasha da dukkan masu hannu a yaƙin da kasar ke yi da kasar Ukraine....
Gwamnatin tarayya, ta amince da sauya sunan jami’ar birnin tarayya Abuja watau UniAbuja zuwa jami’ar Yakubu Gowon. Ministan yada labarai Mohammed Idris, ne ya bayyna hakan...
Kungiyar kare hakkin Dan-adam ta Human Right Watch, ta bukaci Majalisar Dinkin Duniya da ta kare mata da kannan yara daga cin zarafi ta hanyar lalata...
Kotu ta yanke wa fiye da mutane dari biyu da ta samu da aikata ayyukan ta’addanci a fadin Najeriya hukuncin kisa da kuma daurin rai da...
Kungiyar Likitoci masu neman kwarewa wato Association of Resident Doctors reshen Asibitin Kashi na Dala ta ce, idan aka samar da wani tsari na musamman da...