Majalisar dokokin jihar Kano ta tantance shugaban hukumar tsara birane na jihar Arc. Ibrahim Yakubu Adamu da za’a naɗa a matsayin kwamishina kuma mamba a majalisar...
Majalisar dokokin Kano ta yi dokar kafa hukumar da zata Kula da Manyan gine-gine da kayan more rayuwa a fadin jihar nan. Kafa dokar ya biyo...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya aikewa da majalisar dokokin jihar wasikar amincewa da naɗa Arc. Ibrahim Yakubu Adamu a matsayin Kwamishina kuma ɗaya...
Jami’ar Bayero dake nan Kano ta ya ye likitocin da suka karanci fannin kiwon Lafiya wato MBBS guda 118. Haka zalika Jami’ar ta ya ye wadan...
Majalisar dokokin jihar Kano ta bada umarnin dakatar da aikin rushe kasuwar Rano da shugaban ƙaramar hukumar yake gudanarwa a wannan lokacin, da yace zai mayar...
Gwamnatin jihar kano ta buƙata shugaban ƙasar nan da ya ɗauke sarkin kano na sha biyar daga jihar kano domin samarwa da jihar masalaha, la’akari da...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana takaicinsa kan rahotannin da suka nuna ana rage albashin wasu ma’aikatan gwamnati ko kuma hana su albashinsu...
Shugaban karamar hukunar Doguwa Hon. Abdurrashid Rilwan Doguwa ya ce zai ci gaba da samar da ayyukan more rayuwa ga al’ummar karamar hukumar. Hon. Abdulrashid Rilwan...
Gwamnatin jihar Kano, ta ce za ta mayar wa iyayen daliban makarantar Fityatul Qur’anil Murattal, da ke unguwar Dukawuya kudaden da suka kashe na Alluna da...
Gwamnatin jihar Kano ta ce daga karshen watan Maris mai kamawa za ta fara hukunta duk wani jami’in lafiyar da aka samu bai sanya kayansa na...