Tsohon Gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau ya ce, tsawon lokacin da ya ɗauka yana mulki bai taɓa haɗa kai da wani ɗan kwangila don ya kawo...
Shugaban jam’iyyar APC na Kano Alhaji Abdullahi Abbas ya ce an ɗinke ɓarakar da ta kunno a jam’iyyar. A wani saƙon murya da Freedom Radio ta...