Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Yadda zaku kare ƴaƴanku daga fyaɗe

Published

on

Kwamishiniyar mata da ƙananan yara ta Kano Dr. Zahra’u Muhammad Umar ta bayyana matakan da iyaye zasu ɗauka don kare ƴaƴansu mata musamman ƙanana daga fyaɗe.

Dr. Zahra’u ta yi ƙarin bayani kan yadda wani magidanci ya riƙa ɓata ƙananan yara a unguwarsu.

Kwamishiniyar ta kuma yi tir da iyayen da ke barin ƴaƴansu na gararamba a titunan Kano.

Ga cikakken bayanin na ta.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!