Ana zargin wani mutun kai kimamin shekaru 55 a duniya ya rataye kansa. Da asubahin ranar Laraba aka tarar da mutumin rataye a jikin wata bishiyar...
Kungiyar Kwallon kafa ta Manchester City da ke kasar Ingila tayi nasarar doke Athletico Madrid da ci daya da nema a gasar cin kofin zakarun turai....