

Shugaban hukumar kwallon kafa ta kasa NFF Amaju Pinnick ya ce ya nada tabbaci tawagar Super Eagles ka iya buga gasar cin kofin duniya ta shekarar...
Kungiyar ma’aikatan lafiya da unguwar zoma ta kano ta ce suna bukatar karin ma’aikatan lafiya a cikin asibitocin jihar nan domin taimakawa al’umma. Shugaban kungiyar Alhaji...